A maganar matsalolin da suka shafi aure, yan Arewa muna da sauran tafiya mai nisa

Jiya na iso wurin aiki da safe, sai na iske wani abokin aikina, dan kasar Saudiya, yana gyaggyara Shimag na shi zai shiga aji ya karantar. Shimag shine dan kyallen nan da larabawa ke yafawa a kansu. Cikin raha da zolaya, sai na ce masa, cikin Turanci, ‘getting set?’ ma’ana, ‘yaya ana kimtsawa ne? Budan bakinsa sai yace, ‘kwarai kuwa, kimtsawa na asali ba!’ Fadar haka sai ya jawo hankalina. Labarin da ya bani daga karshe sai ya sani na fahimci cewa lallai mu fa a Arewacin Najeriya matsalar da suka shafi aurenme suna da da yawa, kuma idan ba mun fuskanci gaskiyar al’amarin ba to baza mu kai gaci ba.

Ku karanta sauran labarin a nan: A maganar matsalolin da suka shafi aure, yan Arewa muna da sauran tafiya mai nisa

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.