A maganar matsalolin da suka shafi aure, yan Arewa muna da sauran tafiya mai nisa

Jiya na iso wurin aiki da safe, sai na iske wani abokin aikina, dan kasar Saudiya, yana gyaggyara Shimag na shi zai shiga aji ya karantar. Shimag shine dan kyallen nan da larabawa ke yafawa a kansu. Cikin raha da zolaya, sai na ce masa, cikin Turanci, ‘getting set?’ ma’ana, ‘yaya ana kimtsawa ne? Budan … Continue reading A maganar matsalolin da suka shafi aure, yan Arewa muna da sauran tafiya mai nisa