Shin, menene yan Najeriya ba su fahimta ba game da Muhammadu Buhari?

Irin korafe-korafen da ke faruwa a yanzu game da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, babu tantama ya yi kama da abunda ya faru a 1984, lokacin mulkinsa na farko.  Yawa-yawancin jama’a suka kosa saboda tsaurin rayuwa, daga karshe suka yi fatan Allah ya canza musu shi. Shekaru kadan bayan Allah ya kawo karshen mulkinsa, jama’a suka … Continue reading Shin, menene yan Najeriya ba su fahimta ba game da Muhammadu Buhari?